iqna

IQNA

bahrain
Bangaren kasa da kasa, an saka sunan shugaban cibiyar kare hakkin bil adama a Baharain Nabil Rajaba cikin ‘yan takarar lambar kare hakkin bil adama ta kasashen turai.
Lambar Labari: 3482939    Ranar Watsawa : 2018/08/30

Bangaren kasa da kasa, Hamad bin Khalifa Ali Isa sarkin masarautar kama karya ta kasar Bahrain ya kafa dokar hana ‘yan adawa gudanar da komai a kasar.
Lambar Labari: 3482851    Ranar Watsawa : 2018/08/01

Kwarraru kan hakkokin bil adama na majalisar dinkin duniya sun fara gudanar da zama domin binciken rahoton da aka gabatar kan take hakkokin bil adama a kasar Bahrain.
Lambar Labari: 3482807    Ranar Watsawa : 2018/07/04

Bangaren kasa da kasa, Sakamakon bayanin da kotun kolin kasar Bahrain ta fitar da ke wanke babban sakataren jam'iyyar Alwifaq Sheikh Ali Salman, babban mai shigar da kara na kasar ya nuna rashin gamsuwarsa da hakan.
Lambar Labari: 3482792    Ranar Watsawa : 2018/06/28

Bangaen kasa da kasa, kotun kasar Bahrain ta tabbatar da cewa zargin da ake yi wa shugaban jma’iyar Wifaq a kasar Sheikh Ali Salman da Hasan Sultan Ali Aswad ba gaskiya ba ne.
Lambar Labari: 3482775    Ranar Watsawa : 2018/06/21

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da gasar kur’ani ta malaman makarantu a kasar Bahrain.
Lambar Labari: 3482764    Ranar Watsawa : 2018/06/16

Bangaren kasa da kasa, mahukuntan masarautar kama karya ta Bharain sun kame Hajj Hassan Khamis Nu'aimi.
Lambar Labari: 3482601    Ranar Watsawa : 2018/04/24

Bangaren kasa da kasa, Kungiyoyin kare hakkin bil-Adama 13 ne suka bukaci mahukuntan kasar Bahrain da su hanzarta sakin dukkanin fursunonin siyasa da ake tsare da su a kasar.
Lambar Labari: 3482548    Ranar Watsawa : 2018/04/07

Bangaren kasa da kasa, wasu kungiyoyin kare hakkin bil adama na kokarin ganin an sani wasu mata da ake tsare da su a kurkukun masarautar Bahrain.
Lambar Labari: 3482464    Ranar Watsawa : 2018/03/10

Bangaren kasa da kasa, batun cin zarain bil adama a kasa Bahrain na daga cikin muhimman ajandodin taron hukumar kare hakkin bil adama ta majalisar dinkin duniya.
Lambar Labari: 3482431    Ranar Watsawa : 2018/02/26

Bangaren kasa da kasa, an kaddamar da wani kamfe mai taken Ingila da Bahrain suna a sahu guda wajen take hakkokin bil adama.
Lambar Labari: 3482315    Ranar Watsawa : 2018/01/19

Bangaren kasa da kasa, hukumar kare hakkin bil adama da kuma kare dimukradiyya da ke da mazauni a Amurka ta bayyana shari’ar mahukuntan Bahrain kan sheikh Ali Salman da cewa wasa da hankulan jama’a ne.
Lambar Labari: 3482248    Ranar Watsawa : 2017/12/29

Bangaren kasa da kasa, Rahotanni daga kasar Bahrain sun bayyana cewar al'ummar kasar sun gudanar da wasu sabbin zanga-zangogin kin jinin mahukuntar kasar da kuma bakar siyasar da suke gudanarwa musamman ci gaba da killace babban malamin Shi'a na kasar Sheikh Isa Qassim da gwamnatin take yi.
Lambar Labari: 3482160    Ranar Watsawa : 2017/12/02

Bangaren kasa da kasa, yanayin da Ayatollah Isa Kasim yake ciki sakamakon tsare shi cikin gida da masarautar mulkin kama karaya ta Bahrain ke yana kara tsananta.
Lambar Labari: 3482142    Ranar Watsawa : 2017/11/27

Bangaren kasa da kasa da kasa, makaranta da mahardata daga kasashen duniya daban-daban ne za su halarci gasar kur'ani ta Sayyid Junaid.
Lambar Labari: 3482099    Ranar Watsawa : 2017/11/14

Bangaren kasa da kasa, mahukuntan masarautar kama karya ta kasa Bahrain sun dauki mataki hana hana gudanar da duk wani taro mai alaka da Ashura.
Lambar Labari: 3481912    Ranar Watsawa : 2017/09/19

Bangaren kasa da kasa, al'ummar kasar Bahrain sun gudanar da jerin gwano domin neman a saki fursunonin siyasa da ake tsare da su a kasar.
Lambar Labari: 3481860    Ranar Watsawa : 2017/09/03

Bangaren kasa da kasa, Jami'an tsaron masarautar Al Khalifa da ke rike da madafun iko a kasar Bahrain suna ci gaba da killace yankin Duraz musamman gidan baban malamin addini na kasar Ayatollah Sheikh Isa Qasim.
Lambar Labari: 3481819    Ranar Watsawa : 2017/08/21

Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar kare hakkin bil adama ta kasar Bahrain ta zargi mahukuntan kasar da cin zarafin bil adama da kuma take hakkokin 'yan kasa.
Lambar Labari: 3481678    Ranar Watsawa : 2017/07/07

Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaron gidan sarautar Bahrain sun kama daya daga cikin malaman kasar Sheikh Hasnain Muhanna, bisa dalilai na siyasa da kuma bangarancin mazhaba.
Lambar Labari: 3481657    Ranar Watsawa : 2017/06/30