Bangaren siyasa: shugaban da ke kula da harkokin kur'ani a tsakanin yan jami'a a lokacin day a ke gabatar da bayani kan cinmutuncin kur'ani da wasu sojojin Amerika suka yi a kasar Afaganistan da ke nuni da kuncin tunani dab akin tunani da jagorancio da mummunar al'ada da siyasar girman kai da dagawa da cewa: wannan mataki na cin mutunci da fuskar kur'ani da aka yi wa duniyar musulmi da musulmi lamari ne mai muhimmanci da kuma ya fuskanci maida martini mai tsanani a matakin kasa da kasa.
2012 Mar 06 , 14:18
Bangaren harkokin kur'ani :an gudanar da wani gagaramin taron girmama yan mata mahardata kur'ani mai girma karkashin cibiyar OOVTaDah a garin Nuchehar na kasar Turkiya kuma an gudanar da wannan buki ne a babban dakin taro na kabadukiya a garin.
2012 Mar 06 , 14:18
Bangaren siyasa: za a shirya wani taro na samar da hanyoyi da salon tunkara da fuskantar duk wani mataki na cin mutuncin kur'ani mai giram ada makiyan musulmi ke yi da kuma kawo karshen irin wanna cin zarafi da makiya masu son takalar fada da haddasa fitina kan musulmi ke yi kuma a gurin wannan taron za a samu halartar hujjatul Islam Hamid Mahmudi.
2012 Mar 05 , 17:45
Bangaren siyasa da zamantakewa: mana alkalai a kotun kolin garin Lahur na kasar Pakistan sun yi Allah wadai da tofin Allah tsine da cin mutunci da cin fuska da waso sojojin mamaye na Amerika a Afganistan suka yi a birnin Kabul fadar mulkin jamhuriyar musulunci ta Afganistan.
2012 Mar 05 , 17:44
Bangaren harkokin kur'ani : a birnin Kabul fadar mulkin kasar Afganistan ne aka gudanar da wani taron karawa juna sani kan munin kona kur'ani kuma a ranar tara ga watan Isfand na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya ne aka gudanar da wannan taro karkashin kulawar cibiyar da ke kula da al'adu da yada addinin musulunci karkashin koyarwar ma'aikin Allah tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da alayan gidansa tsarkaka a kasar Afganistan.
2012 Mar 01 , 12:36
Bangaren siyasa : ministan al'adu da fadakarwa irin ta musulunci a jiya ne goma ga watan Isfand na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a gaban manema labarai ya yi nuni da cin mutuncin kur'ani mai girma da wasu sojojin mamaye na Amerika a kasar Afganistan suka yi da cewa; musulmin za su maida martini mai tsanani kan wannan mummunan aiki kuma mutane sun kara rungumar kur'ani ne.
2012 Mar 01 , 12:35
Bangaren siyasa: shugaban alkalai a kotun koli ta jamhuriyar musulunci ta Iran ya yi nuni da cewa cin mutuncin kur'ani mai girma da sojojin mamaye na Amerika suka yi a Afganistan da cewa; musulmin duniya ba za su yi shiru da kale wannan cin fuska ga wadanda ke raya kare hakkin dan adam a duniya.
2012 Mar 01 , 12:35
Bangaren siyasa: ma'aikatar harkokin wajan jamhuriyar musulunci ta Iran ta fitar da wani bayani na yin Allah wadai da yadad wasu sojojin mamaye na Amerika da na kungiyar tsaro ta Nato a kasar Afganistan suka ci mutuncin kur'ani mai girma .
2012 Feb 28 , 16:09
Bangaren siyasa da zamantakewa; ministan harkokin wajan kasar Jamus bayan ya yi Allah wadai da babbar murya kan kona kur'ani mai girma da wasu sojojin Amerika suka yi a cibiyar sojojin Amerika Bagram da ke arewacin Kabul babban birnin Afganistan wani aiki mai muni kona kur'ani mai girma.
2012 Feb 28 , 16:08
Bangaren siyasa da zamantakewa: Ayatullahi Uzma kuma mai bincike mutuman Kabul kuma babban marji'I a duniyar musulmi a daidai lokacin da aka sanar das hi yadda wasu sojojin mamaye na Amerika a Afganistan suka kona kur'ani mai tsarki ya bayyana cewa: cin mutunci da wulakanta kur'ani mai girma yana nufin cin mutunci da wulakanta sama da biliyan daya da rabi na musulmin a fadin duniya baki daya ne
2012 Feb 27 , 13:28
Bangaren kasa da kasa: hukumar da ke kula da harkokin al'adu na musulunci na Asesko a ranar hudu ga watan Isfand na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya ta fitar da wani bayani da a cikinsa take yin Allah wadai da babbar murya kan yadda wasu sojojin Amerika yan mamaye a kasar Afganistan suka cinnawa kur'anai masu daraja wuta.
2012 Feb 25 , 17:12
Bangaren al'adu da fasaha: jami'ar kasa da kasa ta Kafkaz yanki mai cin gashin kansa a kasar Rasha ta fara karbar takardu da abubuwa da duk wanda yak e son halartar gasar kasa da kasa ta nuna gwarewa da fasaha ta bangaren rubutu na kur'ani mai giram kuma an bawa kowa dammar nuna tasa kwarewa da sa'arsa.
2012 Feb 23 , 17:07