Bangaren kur’ani, an fara wani shiri na horar da masu karatun kur’ani da za su iya shiga gasa ta karau da hardar kur’ani mai tsarki da za agudanar a kasar Kyrgystan a cikin watan Ramadan mai zuwa kamar dai yadda bangaren shirya gasar ya sheda a jiya agaban taron cibiyoyin mmuslunci na kasar.
2012 Jun 17 , 18:12
Bangaren kur’ani, ana ci gaba da gudanar da wani zaman taro na bayar da horo kan karatu da hardar kur’ani mai tsarkia abirnin Lahour na kasar Pakistan wanda bababr cibiyar kula da aharkokin kur’ani ta kasar ta daku nauyin shiryawa da gudanarwa.
2012 Jun 14 , 20:27
Bangaren kur’ani, an sanar da sunayen wasu daga cikin alkalan gasar karatu da hardar kur’ani ta duniya da za a gudanar a jamhuriyar muslunci ta Iran a karo na ashirin da tara dukkanin sunayen da aka sanar dai ya zuwa yanzu na mutane goma 14 iraniyawa ne kamar yadda daga bisani kuma za a san sunayen alkalai daga kasashen ketare.
2012 Jun 13 , 15:25
Bangaren kur’ani, an fara gudanar da gasar karatun kur’ani mai tsarki ta kasa baki daya wadda ta kebanci daliban jami’oin jamhuriyar muslunci wadda aka yi wa taken gasar hadis thakalain wadda ke samun halartar daruruwan daliban jami’oi masu sha’awar shiga gasar a bangarorin harda da kuma kira’a.
2012 Jun 12 , 13:50
Bangaren kur’ani, kasashe 65 ne suka tura wakilansu a gasar rubutun makaloli kan kur’ani mai tsarki da ak agudanar wadanda adadinsu ya kai makala 550 dukkaninsu suna Magana abubuwan da mabambanta kan kur’ani mai tsarki kan imomin da ke cikinsa ga dukaknin talikai.
2012 Jun 12 , 13:49
Bangaren kur’ani, za a fara gudanar da gasa da karatun kur’ani mai tsarki wadda za ta kebanci daliban jami’a na kasar Iran a larduna na kasar kamar yadda za a girmama tare da bayar da kyautuka ga wadana suka nuna kwazo.
2012 Jun 10 , 20:51
Bangaren kur’ani, an gudanar da gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki a birnin Engels na yankin Saratov a kasar Rasha inda daliban makarantun musulmi musamman na kur’ani suka gudanar da gasa atsakaninsu kuma an bayar da kyautuka ga dukkanin daliban da suka nuna kwazo.
2012 Jun 08 , 20:48
Bangaren kur’ani, an girmamam wasu daga cikin daliban kur’ani da suka nuna kwazo a gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki da aka gudanar a kasar Turkiya wadda ta samu halartar dalibai daga wasu yankuna na kasar na makarantu harsar kur’ani mai tsarki.
2012 Jun 08 , 20:47
Bangaren harkokin kur'ani :a ranar ashirin da biyu ga watan Khurdad na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in da daya hijira shamsiya za a gudanar da taron manema labarai dangane da shirya gasar karatun kur'ani mai tsarki karo na ashirin da tara da aka saba gudanarwa a nan jamhuriyar musulunci ta Iran kuma za a samu halartar shugaban riko na hukumar da ke kula da harkokin da suka shafi addini a kasar.
2012 Jun 07 , 15:10
Bangaren harkokin kur'ani mai girma" mukaddashin ofishin da ke kula harkokinnda suka shafi jami'o'I day an jami'a da kuma bangaren ilimi musamman harkokin da suka shafi kur'ani mai girma ya bayyana cewa: shirya gasar karatun kur'ani mai girma ta kasa da kasa a tsakanin yan jami'o'I na musulmi zai samar da wani yanayi na kara kusantar juna da samar da hadin kai a tsakanin musulmi da suka fito daga kasashe daban daban na duniya kuma wannan shi ne babban burin shirya wannan taron.
2012 Jun 07 , 15:10
Bangaren kur’ani, ana shirin fara gasar kur’ani a mataki na karshe na jami’ar Mostafa (SAW) tare da halartar wakilin jagoran juyin juya halin muslunci bababr cibiyar kula da harkokin wadanda suka shada da sadaukantarwa a lokacin da kasar ta yi fama da yaki.
2012 May 31 , 17:14
Bangaren kasa da kasa: kungiyoyin bayar da agaji na musulunci a kasar Pakistan sun kaddamar da wani shiri mai muhimmancin gaske ga wasu yan gidan yari inda karkashin wannan shiri suna koyar da wasu yan gidan yarin karatun kur'ani mai tsarki da kuma suna zabar wasu daga cikinsu da suke ganin nan gaba idan suka kammala zaman gidan yarin za su taimakawa al'umma a rayuwar zaman takewa da sauran bangarori na rayuwa musamman bangaren ilimi da yada addinin musulunci.
2012 May 29 , 14:00