Tehran (IQNA) wata kotun addini ta yanke hukuncin kisa a kan wani mawaki bisa zarginsa da tozarta matsayin ma’aiki (SAW).
Lambar Labari: 3485075 Ranar Watsawa : 2020/08/11
Bangaren kasa da kasa, wani kamfai a Malaysia ya bayar da kyautar abin lullubi dubu 10 ga mata musulmi.
Lambar Labari: 3484128 Ranar Watsawa : 2019/10/07
'Yan sandan Sri Lanka sun sanar da cewa sun samu nasarar kame dukkanin wadanda suke da hannu a hare-haren da yi ajalin mutane 257 a kasar.
Lambar Labari: 3483616 Ranar Watsawa : 2019/05/07
Ma'ikatar kiwon lafiya a Sudan ta fitr da adadi na karshe na wadanda suka mutu a zanga-zangar kasar, wanda ya kai mutane 53.
Lambar Labari: 3483583 Ranar Watsawa : 2019/04/27
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani baje koli na kayayyakin rubutun kur’ani mai tsarki tun daga mataki na farko a kasar Aljeriya.
Lambar Labari: 3483522 Ranar Watsawa : 2019/04/05
Bangaren kasa da kasa, a gobe za a gudanar da wani zaman taro mai taken tarbiya da kuma sanin Imam Zaman a garin Kuita na kasar Pakistan.
Lambar Labari: 3482882 Ranar Watsawa : 2018/08/11
Bangaren kasa da kasa, wata majami’ar mabiya addinin kirista a kasar Ghana ta bukaci a mika sha’anin tafiya da makarantun kiristoci ga majami’u.
Lambar Labari: 3482773 Ranar Watsawa : 2018/06/20