iqna

IQNA

birnin quds
Tehran (IQNA) mutane 1000 ne kawai suka gudanar da sallar Juma’a a yau a masallacin Aqsa.
Lambar Labari: 3485260    Ranar Watsawa : 2020/10/09

Tehran (IQNA) babban malami mai bayar da fatawa a birnin Quds ya bayyana sallar jami’an gwamnatin UAE a cikin masallacin Quds da cewa haram ce.
Lambar Labari: 3485098    Ranar Watsawa : 2020/08/18

Tehran (IQNA) al'ummar falastinu suna gudanar da gangamia yau domin nuna rashin amincewa da shirin Isra'ila na mamaye yammacin kogin Jordan.
Lambar Labari: 3484942    Ranar Watsawa : 2020/07/01

Tehran (IQNA) fiye da musulmi dubu 20 ne suka gudanar da sallar Juma’a a masallacin Aqsa a wannan Juma’a.
Lambar Labari: 3484932    Ranar Watsawa : 2020/06/27

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Australia ta sanar da amincewa da birnin Quds a matsayin fadar mulkin Isra’ila  a hukumance.
Lambar Labari: 3483219    Ranar Watsawa : 2018/12/15

Daruruwan yahudawan sahyuniya sun kai farmaki kan kauyen Khan Ahmar da ke gabashin birnin Quds a yau Juma'a.
Lambar Labari: 3482981    Ranar Watsawa : 2018/09/14

Bangaren kasa da kasa, babban sakataren kungiyar Hizbullah ya bayyana ranar Quds ta duniya a matsayin ranar nuna damuwa dangane da halin da al’umma palastin suke ciki.
Lambar Labari: 3482738    Ranar Watsawa : 2018/06/08

Bangaren siyasa, Wanda ya jagoranci sallar Juma'a a Tehran ya bayyana cewa, harin da Amurka ta jagoranci wasu suka kaddamar a kan Syria, wata babbar alama ce kan yadda Amurka take yin watsi da dokokin kasa da kasa, tare da yin gaban kanta wajen aiwatar da siyasarta ta ina da yaki a duniya.
Lambar Labari: 3482588    Ranar Watsawa : 2018/04/20

Bangaren kasa da kasa, kungiyar Jihadul sami ta kirayi jerin gwanon juma’ar nuna fushi da kuma kare masallacin Quds a yau.
Lambar Labari: 3482271    Ranar Watsawa : 2018/01/05

Bangaren kasa da kasa, majiyoyin gwamnatin palastine sun tabbatar da cewa, tun bayan kudirin da Trump ya dauka na amincewa da quds a matsayin babban irnin yahudawa, palastinawa sha biyar sun yi shahada.
Lambar Labari: 3482231    Ranar Watsawa : 2017/12/24

Bangaren kasa da kasa, Amurka ta nuna fushinta matuka dangane da daftarin kudirin da kasashen larabawa suka gabatar a gaban kwamitin tsaro kan batun birnin Quds.
Lambar Labari: 3482216    Ranar Watsawa : 2017/12/19

Bangaren kasa da kasa, Kwamitin Tsaron MDD ya fara gudanar da bincike kan koken da kasar Masar ta shigar na watsi da sabon kudirin shugaban kasar Amurka Donald Trump kan birnin Qudus.
Lambar Labari: 3482210    Ranar Watsawa : 2017/12/17

Bangaren kasa da kasa, Shugaban kasar Amurka ya yi furuci da kasancewar birnin Qudus a matsayin fadar mulkin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila.
Lambar Labari: 3482174    Ranar Watsawa : 2017/12/06

Bangaren kasa da kasa, Al'ummar Musulmi Na Gudanar Da Sallar Idin layya a mafi yawan kasashen duniya, tare da gudanar da shagulgulan sallah.
Lambar Labari: 3481855    Ranar Watsawa : 2017/09/01

Bangaren kasa da kasa, haramtacciyar kasar Isra’ila na da shirin gina wata sabwar unguwa ta yahudawa a cikin yankunan palastinawa da ta mamaye a cikin birnin qharmuds.
Lambar Labari: 3481843    Ranar Watsawa : 2017/08/29

Bangaren kasa da kasa, al’ummar binin Quds suna yin kira da a kifar da gwamnatin Al Saud.
Lambar Labari: 3481748    Ranar Watsawa : 2017/07/29

Banagaren kasa da kasa, an gudanar da gagarumar zanga-zanga a kasar Tunsia domin nuna goyon baya ga al'ummar palastinu da kuma masallacin Aqsa.
Lambar Labari: 3481726    Ranar Watsawa : 2017/07/22

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta bayar da umarnin rusa wani masallaci a gabashin birnin Quds, bisa hujjar cewa ba a gina shi bisa ka'ida ba.
Lambar Labari: 3481406    Ranar Watsawa : 2017/04/14

Shugaban Addini A Turkiya:
Bangaren kasa da kasa, Muhammad Gurmaz shugaban cibiyar kula da harkokin muslunci a kasar Turkiya ya bayyana hana kiran sallah a Quds da Isra’ila ta yi a matsayin yunkurin haramta addinin musulunci.
Lambar Labari: 3481302    Ranar Watsawa : 2017/03/10

Bangaren kasa da kasa, haramtacciyar kasar Isra'ila ta ware kudi dalar Amurka miliyan 190 domin karfafa samuwar yahudawa a cikin birnin Quds da kewaye.
Lambar Labari: 3481258    Ranar Watsawa : 2017/02/24